✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Sabuwar Gwamnati Za Ta Iya Hada Kan ’Yan Najeriya?

Tattauna da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa da mulki kan yiwuwar hada kan Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Nan da kwanaki 7  za a rantsar da sabuwar gwamnati a Najeriya wadda za ta karbi mulki a cikin wani yanayi na kalubalen da sai shugabanni masu kwarewa da sanin makamar aiki za su iya saita kasar da dinke baraka da kuma sake hada kan yan kasar su koma al’umma daya.

Shirin Najeriya  A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkokin siyasa da mulki, ya kuma bai wa masana dama sun tofa albarkacin bakin su.

A yi sauraro lafiya.