✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Harin Gidan Yarin Kuje: ’Yar Manuniya Ta Nuna

Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda ne suka kai harin suka kubutar da ’yan uwansu daga kurkukun

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Hare-hare a gidajen yari sun karu a Najeriya, inda a baya-bayan nan aka kai hari ranar Talata 5 ga watan Yuli a Gidan Yarin Kuje da ke Abuja.

Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda ne suka kai harin inda suka kubutar da ’yan uwansu tserewa daga kurkukun.

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda Aka Nemi Yin Lalata Da Ni A Wurin Aiki’

DAGA LARABA: Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Sakkwato

Shirin Najeriya a Yau, ya ji ta bakin ’yan Najriya da masana kan harin, wanda ya yi sanadin tserewar daruruwan fursunoni.