✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Naira Ta Dawo Da Satar Mutane

Bayanai daga sassan Najeriya kan halin da ake ciki

More Podcasts

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan

An dan samu raguwar satar mutane a Arewacin Najeriya da ma sauran sassan kasar.

Ko ya sa satar mutane domin karbar kudin fansa ke dawowa a ’yan kwanakin nan?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanai daga jihohi daban daban-daban na Najeriya domin sanin halin da ake ciki