✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Gwamnan Zamfara Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kisa Ga ’Yan Ta ’Adda

Gwamnan Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya sa hannu kan dokar kisa ga ƴan ta’adda. A na sa ran wannan dokar za ta kawo ƙarshen ayyukan…

Gwamnan Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya sa hannu kan dokar kisa ga ƴan ta’adda.

A na sa ran wannan dokar za ta kawo ƙarshen ayyukan ta’addanci a jihar ta Zamfara.