✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Babu Wata Jarrabawa Da Za A Yi Ranar Babbar Sallah —NECO

Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Kasa (NECO), ta musanta zargin cewa akwai jarrabawar da ta tsara za a zana a ranar Babbar Sallah.

Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Kasa (NECO), ta musanta zargin cewa akwai jarrabawar da ta tsara za a zana a ranar Babbar Sallah.

%d bloggers like this: