✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Ba Ma Goyon Bayan Haramta Mana Sayar Da Giya – Masu Wuraren Shakatawa A Abuja

Kungiyar masu wuraren shakatawa a Babban Birnin Tarayya Abuja, sun aike wa Ministan birnin, Muhammad Bello, wasikar nuna rashin maincewarsu da yunkurin hana sayar da…

Kungiyar masu wuraren shakatawa a Babban Birnin Tarayya Abuja, sun aike wa Ministan birnin, Muhammad Bello, wasikar nuna rashin maincewarsu da yunkurin hana sayar da giya a wurarensu.