✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Musulmai suka gudanar da sallar Idi a kasashen duniya

Ga was daga cikin hotunan yadda aka gudanar da Saklar a kasashen duniya

Al’ummar Musulmai a sassa daban-daban na kasashen duniya sun gudanar da Sallar Idi a ranar Litinin.

Hakan ya biyo bayan kammala azumin watan Ramadan na tsawon wata guda.

Aminiya ta leka kasashe daban-daban domin ganin yadda suka gudanar da Sallar Idin ta bana.

Ga wasu daga cikin hotunan: