✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda gobara ta yi barna a Fadar Sarkin Ife

Fadar Sarkin Ife ta yi gobara da tsakar daren Juma'a, sakamakon bindiga da wasu kayayyakin laturoni da ya kai ga cinye wani gini da ke…

Fadar Sarkin Ife ta yi gobara da tsakar daren Juma’a kamar yadda kakakin fadar, Otunba Moses Olafare, ya tabbatar.

Ya ce an shawo kan gobatar da taimakon jami’an kashe gobara da ma’aikatan fada da makwabta, wadanda suka ce gobarar ta tashi ne bayan wasu kayayyakin laturoni sun yi bindiga da ya kai ga cinye wani gini a fadar.

Ga hotunan irin barnar da gobarar ta yi a fadar: