✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hirar karshe da Ali Sarkin Mota, direban Sardauna

Gaskiyar yadda aka kashe Sardauna Sakkawato, Ahmadu Bello daga ganau kuma direbansa, Ali Sarkin Mota

Rayuwar Sardauna da hakikanin yadda sojoji masu juyin mulki suka kashe shi daga bakin direbansa, Alhaji Ali Sarkin Mota wanda lamarin ya faru a aka idonsa.

Alhaji Ali Sarkin Motan Sardauna, ya siffanta wa Aminiya daga yadda sojojin suka kutsa cikin gidan da tsakar dare, har suka kai ga hallaka Sardauna.

Ga bayanin da ya yi mana, makonni kafin rashin lafiyarsa ta yi tsatani har ta yi ajalinsa a ranar Laraba, 21 ga Afrilu 2021.