✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi ya fara sauka.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan. 

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 18,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 44,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 19,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 26,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 44,500

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 62,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 21,000

Kwandon tumatir- Naira 11,000

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira-17,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 19,500

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 47,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 19,000

Kwandon tumatir- Naira 12,500

Kasuwar Hatsi ta Kumo a Jihar Gombe

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 21,000

Buhun farin wake manya mai nauyin kilo 100-Naira 37,000

Buhun jan wake manya mai nauyin kilo 100-Naira 41,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100-Naira 16,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100- Naira 56,000

Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 17,000

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 17,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100-Naira 42,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000

Buhun shinkafa mai bawo mai nauyin kilo 100- Naira 17,000-18,000

Buhun jar dawa mai nauyin kilo 100-Naira 19,000-20,000

Buhun dauro mai nauyin kilo 100-Naira 25,000

Buhun kalwa mai nauyin kilo 100-Naira 28,000-29,000

Buhun gyada mai bawo mai nauyin kilo 100-Naira 18,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000

Kasuwar Mutum Biyu a Jihar Taraba

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 16,500

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 18,500- 20,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 16,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 38,000-42,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 17,500

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000-35,000

Buhun irin Agushi mai nauyin kilo 100- Naira 30,000