✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Dalibai da ma’aikatan FGC Yauri sun kubuta

Daliban sun kubuta bayan shafe wata hudu a hannun wanda suka yi garkuwa da su.

Sama da dalibai 90 da ma’aikatan Kwalejin FGC Yauri da ke Karamar Hukumar Birnin-Yauri ta Jihar Kebbi sun kubuta.

Hakan na zuwa ne bayan sun shafe watanni hudu a hannun wanda suka yi garkuwa da su.

Daya daga cikin mahaifan daliban da aka sace, wanda ya bukaci Aminiya ta sakaya sunansa, ya tabbatar da kubutar daliban.

Cikakken bayani na tafe…

%d bloggers like this: