Domin sauke shirin latsa nan.
A wannan karon, shirin Daga Laraba ya mayar da hankali ne a kan masu bilichin, wato masu canza wa kansu kama. Su ne masu canza launin fatar jikinsu daga baka ta koma fara, da wasu ke kira hakan da sunan Bilichin.
A kashin farkon shirin, mun duba dalilan da ke sa mutane su na canza kamanninsu da Allah Ya halicce su da shi.
Najeriya A Yau: Hauhawar farashin kayan matsarufi (2)
Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure