✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Hanyoyin Warware Matsalolin Bayan Jefa Kuri’a

Abubuwan da ke biyo bayan jefa kuri’a a zabe da kuma kama dalilan da zabe ke zama inkonkulusib.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

So da dama bayan an kammala jefa kuri’a, masu zabe kan dakata su ga abin da zai ture wa buzu nadi – suna kasawa su tsare, a kirga, a kuma sanar da sakamako.

Hakan na faruwa ne saboda wasu matsaloli da kan kunno kai bayan an gama kada kuri’u, wani lokaci har a yi ta kai ruwa rana. Don haka masu zabe ke son su san ko ’yan takarar da suka zaba sun kai bantensu.

Shirin Daga Laraba na yau za ku ji irin abubuwan da ke biyo bayan jefa kuri’a, kama daga kidaya kuri’u, har ma da dalilan da zabe ke kasancewa inkonkulusib.