Akarshen makon jiya ne ’yan kasuwa sama da 400 wadanda galibinsu mata ne suka gudanar da zanga-zanga kan rushe tsohuwar Babbar Kasuwar Akwanga da Karamar…