✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buhari ya rantsar da Folashade Shugabar ma’aikatan tarayya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabuwar shugabar Ma’aikatan gwamnatin tarayya Misis Folasade Yemi Essan. Shugaban ya rantsar da Folashade ne lokacin da ya…

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabuwar shugabar Ma’aikatan gwamnatin tarayya Misis Folasade Yemi Essan.

Shugaban ya rantsar da Folashade ne lokacin da ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa a fadar Shugaban kasa da ke Aso Rock Villa Abuja, yau Laraba 4 ga watan Maris 2020.