✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

BIDIYO: Yadda Taron Bankin Musulunci na 2023 ke gudana

A ranar Alhamis aka bude babban taron a hukumance bisa jagorancin shugaban bankin, Dokta Muhammad Al Jasser.

Yadda taron shekara na Bankin Musulunci na Duniya na shekarar 2023 ke  gudana a kasar Saudiyya.
 
A ranar Alhamis aka bude babban taron a hukumance bisa jagorancin shugaban bankin, Dokta Muhammad Al Jasser.
 
https://youtu.be/WgNI1_uWgqE