✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ba domin imanin Musulmin Filato ba da yanzu babu Musulmi a jihar – Sheikh Sa’idu Jingir

Babban Sa’in kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Sa’idu Hassan Jingir ya ce, ba don imanin da Musulmin Jihar Filato suke…

Babban Sa’in kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Sa’idu Hassan Jingir ya ce, ba don imanin da Musulmin Jihar Filato suke da shi ba, da yanzu babu wani Musulmi da ke zaune a jihar.