✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin Da Ya Sa Tashe-Tashen Hankula Suka Ki Karewa A Najeriya

Tashe-tashen hankula sun zama  tamkar jamfa a Jos a Najeriya


Domin sauke shirin latsa nan

Tashe-tashen hankula sun zama  tamkar jamfa a Jos a Najeriya – ana kokarin shawo kan wannan, sai wani ya barke a wani wuri.

A Karamar Hukumar Jos ta Arewa ta jihar Filato ana cikin kokarin kwantar da kurar da ta taso sakamakon kisan wasu matafiya, sai ga wasu sun kai hari a kan wata al’umma inda suka kashe mutane suka kona gidaje.

Shin babu hanyar kawo karshen wadannan rikice-rikice ne?